Labarai

Sarauniyar Engila Elizabeth Jikar Annabi Muhammad SAW Ce ~ Cewar Dr Sheriff Almuhajir

A jiya ne sarauniyar Ingila Elizabeth ta mutu wanda tayi shekara 96 a duniya wanda jiya an kwana da.alhini a fadin ingila gaba daya.

Wani labari da muka samu wanda yake baiwa mutane mamaki wanda Sheriff Almuhajir ya ruwaito cewa an gano jikanyar fiyayyen hallita ne Annabi Muhammad s.aw. kamar yadda ya ruwaito a shafinsa na safa zumunta.

Wasu masanan tarihi sun ruwaito cewa Salsalar Queen Elizabeth jikar Annabi Muhammad SAW ce, domin an gano cewa ita Jikar Za’idah ce wadda Rumawa suka sace bayan sun hambare mulkin babanta Al-Abbad dan Muhammad Bin Abbad (Almu’tadid) wanda shine Sarki na karshe a garin Ishbiliya (Seville).

Tarihi ya nuna cewa Zaidah ta koma hanun rumawa sun kristantar da ita suka sauya mata sunan ta zuwa Izabela, ta auri Sarki Alfanso na hudu. Wallahu A’alam”

Ga hotunan nan a cikin labari wanda sheriff Almuhajir ya ruwaito cewa hakan.

Sarauniyar Engila Jikar Annabi Muhammad SAW Ce ~ Cewar Dr Sheriff Almuhajir Sarauniyar Engila Jikar Annabi Muhammad SAW Ce ~ Cewar Dr Sheriff Almuhajir Sarauniyar Engila Elizabeth Jikar Annabi Muhammad SAW Ce ~ Cewar Dr Sheriff Almuhajir Sarauniyar Engila Jikar Annabi Muhammad SAW Ce ~ Cewar Dr Sheriff Almuhajir Sarauniyar Engila Jikar Annabi Muhammad SAW Ce ~ Cewar Dr Sheriff Almuhajir

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button