Hausa Musics

Audio:- Sabuwar waka Ado Gwanja ‘Dan Achaɓa Rigar ka Taba Sallah Daga Baya’ Song

Advertisment
Wannan wata sabuwar waƙa ce mai taken “Dan Achaba rigar ka bata sallah daga baya taka burki fushi kake da gayya inji mata”.Kai/ke da jin wannan waka kasan cewa akwae baitutuka a cikin ta wato abinda yake nufi da wannan shine kamar haka:-

Idan ya taka burki sai mata sun jingina masa abincin yara,yayi wannan da gayyane sbd ya samu wani amafani inji mawakin.

Sa’a nan wannan waka ta samu asali ne daga mata su sunka rairaita shi kawae isuwa ne yaya amma dai hausawa kance waka a bakin mai ita tafi daɗi.

Download and enjoy…..

Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button