Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker – ‘Yar Arewa (Cover) By Khadija Meshanawa
Advertisment
A yanzu ma shahararriyar mawaki yar nan mai juya wakokin hamisu breaker ta sake zo muku da sabuwa wakar ta da ta juya wanda ta hamisu breaker mai suna ‘yar arewa.
Wanda munzo muku da wakar yar arewa wanda ga ta nan a sautin murya a faifan bidiyo ku saurara.
Ga kuma mai bukatar saukar da audio ga shinan kasa inda alamar download mp3 take.
https://youtu.be/sbR6-MDFj0Y


