Hausa Musics
ALBUM: Salim Smart – Atamfa Ep 2024
The famous Hausa singer of the Kannywood industry who specializes in making love songs, namely Salim Smart, released his new song 2024 titled “Atamfa.” This song is also one of the songs on his new album, “Atamfa Ep. 2024”
Shahararren mawakin nan mai tashi kuma fasihin mawakin Hausa Salim Smart ya fitar da sabon kudin wakokin na wannan shekara inda ya ƙayatar da mutane da wakokin na soyayya har guda goma sha hudu wanda yayi kokari a cikin wannan kudin album dinta mai suna “Atamfa Ep 2024“.
Track Lists
Salim Smart – Zero Tension
Salim Smart – Wanda Nake So
Salim Smart -Komai Dai Dai
Salim Smart – Parents
Salim Smart – I Miss You Feat. AliJita
Salim Smart -Takamani Feat.Ahmerdy
Salim Smart -Zana_Baki Labarina
Salim Smart – Abun Da Wuya
Salim Smart – Farin Cikina Remix
Salim Smart – Ba a Fini Ba
Salim Smart – Banyi Wasa Ba
Salim Smart – Atamfa