Labarai

Matata Ta Sayi iPhone 13 A Lokacin Da Na ke Fama Da Neman Kuɗin Da Zan Biya Hayar Gidan mu

Yayin da wani maigida ke tunanin yadda zaa biya kuɗin hayar gidan da suke, matar mijin ta sayi iPhone 13.

Ɗan uwa ga mutumin da matsalar kuɗin ta yi masa ƙamari har ya gagara biyan kuɗin hayar gidan da suke, shi ne ya wallafa wannan labari a shafukan sada zumunta.Matata Ta Sayi iPhone 13 A Lokacin Da Na ke Fama Da Neman Kuɗin Da Zan Biya Hayar Gidan mu

Mawallafin, mai suna Uzoma, ya yi iƙirarin cewa ɗan uwansa ya rasa komi saboda matsalolin kasuwanci da ba a iya magance su cikin lokaci don biyan hayar gidan. Amma a lokacin da yake tunanin hanyoyin samun kuɗin, kwatsam sai matarsa ​​ta kashe dubban naira wajen siyan wayar iPhone 13.

Wani Labari : Majalisar Dinkin Duniya Ta Zabi Sarki Sanusi A Matsayin Daya Daga Cikin Wadanda Za Su Jagoranci Taro Na Musanman A Kasar Amurka

 

mai Martaba Khalipa Malam Muhammadu Sunusi II zai kasance Babban Bako na musanman kuma mai jawabi a taron majalisar dinkin duniya na musanman dazai guda akan ilimi da inganta koyarwa a kasashen duniya masu tasowa.

Khalipa, Muhammadu Sunusi II yana daya daga cikin gogagun mutanan da majalisar dinki duniya ta zaba domin jangorantar wannan gagarumin taro na musanman domin samar da hanyoyin daza a inganta rayuwar alumma a kasashen duniya.

Wannan gagarumin taro zai gudana ne, a ranar Asabar mai zuwa 17 ga wannan watan na Satumbar da muke ciki, a babbar Helkwatar majalisar dinkin duniya dake kasar Amurka. Copied

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button