Labarai
Zafaffan Hotunan Soja Da Nurse na pree wedding sun ja hankali mutane
Hotunan kafin aure na ma’aikatan gwamnatin da ke kasar Nigeriya soja da nurse masha Allah abun sha’awa.
Hotunan sunyi matukar jan hankali mutane inda anka dauke su shiga mai kyau kuma kowane da tufaffinsa na aiki..
Ga hotunan nan kasa.