Labarai

Bidiyon yadda wajen wasar kamala sakandare yayi sanadiyar zankadediyar budurwa ta koma Musaka

Advertisment

wannan itace Fatima yarinya matashiya wacce ta haɗu da tsautsayi satin da ya wuce bayan kammala jarabawar su ta NecoNeco a jihar Sokoto, bayan kammala jarabawa suka fito suna murna ɗaya daga cikin abokin karatun su ya fara wasa da Mota nan take dai motar ta kwace masa sai akan kafar fatima wanda hakan yayi sanadin gutsure kafar kamar yanda kuke gani.

A cikin wannan bidiyon abun ya faru ne a makarantar Khalifa International school da ke jihar Sokoto makarantar da take kusa da Polythenic da ke Sokoto.

Muna rokon ya bata ikon cinye wannan jarabawar ya kuma bata lafiya.

Wannan shine bidiyon da fatima ta fara tattakawa babu sauran kafa daya.

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button