Labarai
Dalilin da yasa anka ci mutuncin Dan Bilki kwamanda akan kalman da yayiwa uba sani
Advertisment
A cikin wani faifain bidiyo da ake hira da dan gwagwarmaya siyasa Dan bilki kwamanda wanda yayi kaurin suna a wajen tsokaci akan sha’anin siyasa a Najeriya.
Dan bilki Kwamanda ya nuna gazawa da rashin iya aikin uba sani na yiwa mai gidan sa zagon kasa wanda dole ne shi sai yayi suna kamar yadda Nasiru El-rufai ya zamo.
Dan bilki Kwamanda ya fadi maganganu da dama akan uba sani a cikin wani faifain bidiyo da zamu saka muku sai ku kalla.
# swipe and watch everything wasu Daga Cikin Maganganun da Dan bilki kwamanda yafada akan governor din Kaduna Uba sani pic.twitter.com/pl4mRd0wJw
Advertisment— Northern blog (@northern_blog) July 18, 2024