AddiniLabarai

(Bidiyo) Mahaifiyar Sa Taki Yafe Masa A Gaban Ka’abah

Wani bawan Allah ne a gaban kaaba ya rike kafar mahaifiyarsa yana mama ki yafemin tana cewa  wallahi bazan yafe maka ba yana mama ki yafemin tana cewa wallahi bazan yafe maka ba a gaban ka’aba a gaban mutane.

Mutane suka tsaya suna ta baiwa mama hakuri tana cewa wallahi bazan yafe masa sai anka daukesu zuwa barandar masallaci mutane da askarawa ake cewa mama miyasa bazaki yafe masa ba.

Sai mama ta fara cewa :

Kun ganshi nan shikadai Allah ya bani na haifa mahaifinsa ya mutu tun yana dan karami, nina bashi tarbiya na sanya shi a makaranta har nayi masa aure.

A gidan da nake nan na gyara masa ya zauna shida matarsa amma sai matarsa ta fara zugashi da cewa ita fa bazata zauna gida daya da uwarsa ba.

Shi kuma yana cewa a’a kiyi hakuri mu zauna da ita,har takai matar ta fara yiwa uwar sheri kala kala, kala yana yarda har ya daina yarda sai wata rana kwatsam ya dauki mahaiyarsa daga dakinta yakaita store inda suke ajiyae abinci.

Tana kwana a ciki garin abinci na ciki ga bera amma duk bashi ya dameta ba wata rana tana kwance sai matarsa tazo dibar abinci”

To fah a nan ne yayi mata abunda bazata yafe masa ba wanda ku saurari wannan bidiyo domin jin mummunan aiki da yayiwa mahaiyarsa.

 

Please share????

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button