Wani Magidanci Ya Dauko Budurwarsa A Matsayin ‘Yar Aikin Gidansu dubu ta cika
Shi dai wannan magidanci da mai bamu labarin ya nemi mu boye sunansa abun bai masa dadi ba.
Wani Magidanci ne saboda yadda yake jin dadin zina da budurwa sa datace masa bazata iya aurensa ba suka yanke shawaran dawowa gidansa a matsayin ‘yar aiki domin su ci gaba da lalacewa kamin lokacin aurenta yayi.
Yarinyar da akace tazo karatun ne a garin da magidancin yake. Ta dawo gidansa ne a matsayin yar aiki kuma mai zuwa makaranta. Inda matarsa ta karbeta tsakani da Allah ashe idan dare yayi ko idan ta fita aiki ko unguwa mijin ke raba kwana da ita.
Sai dai dubun su ya cika ne bayan da kanwar matar maigidan ta kama mijin yarta da ‘yar aikin basajen turmi da tabarya.
Sai dai saboda matsayinsa a garin anyi kokarin danne maganar tare da tausa ita matar tasa data hakura domin rufawa mijin nata asiri.
Idan kece zaki rufa ki ci gaba da zama da shi ko dai zaku yi uwar watsi dashi ne.Kamin ki amsa wannan tambayar kada ki manta suna da yara 5 kuma manya.