LabaraiUncategorized

Murya ta zargi wasu manya a kano sun so suyi lalata da ita da tana asibiti (bidiyo)

Advertisment

Ba zan sabawa Ubangiji Allah ba domin bazan karya Alkawalin da na dauka wa mahaifina ba

Jarumar Tiktok Murja Ibrahim kunya ta bayyana a Cikin wani sabon bidiyon tana cewa tunda nake Ban taba kwashe kwanaki bakwai ba tare da na ga Mahaifina na ba aman Yanzu Yana kwance Bashi da lafiya An hanani zuwa ganinsa.

Jarumar da Yanzu haka Yana zaune a babban birnin tarrayya Abuja tace tana sa rai tare da Rokon Allah cewa ha Ha’da idonta da Mahaifinta kafin ya rasu ya koma ga Allah.

Jarumar tayi maganganu da dama da sunka dauki hankulan mutane wanda anyi mamakin irin wannan kalamai daga bakin Jarumar amma hausawa kance waƙa a bakin mai ita yafi daɗi.

Ga bidiyon nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button