Hausa Musics
VIDEO : Lilin Baba – Rabin Raina
Advertisment
Ina ma’abota sauraren wakokin Shahararren mawakin nan mai tashi Lilin Baba Da wakar sa ma taken “Rabin Raina”.
Lilin Baba mai Northern arewa Record wanda shima yanzu jarumi da yake taka leda a fim mai dogon shiri Wuf.
Zaku iya amfani da alamar download dake kasa domin saukar da wakar.







