Suleiman Farfesan waka wanda shima shahararen mawakin hausa wanda akwai hikima da azanci da kafiya a wakarsa a yau munzo muku da album din Dakon Gulma
wanda akwai wakoki masu ma’ana sosai.
A cikin wannan album nasa yayi wakoki akan arewa zallah da manyata da sarakuna da kuma talakawa wanda kuma da cigaban kasarmu da yakinmu na arewa.