Hausa Musics
VIDEO:Ahamd Shanawa ~ Besty Official Video
Sabuwa wakar bidiyon kallo da ahmad shanawa yayi wnada abun yayi matukar armashi sosai.
Wanda yayi tare da sarauniya zully wanda wakar itama tayi kyau sosai wanda munka kawo muku da zaku iya kallo kai tsaye daga shafin mawakin.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla kai tsaye ko kuma ku yi downloading.