Hausa Musics
MUSIC: Sani Ahmad – So Da Alkawari
Advertisment


Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro.
Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.
Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “So Da Alkawari” wanda tayi dadi sosai.
Sai kuyi amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
Advertisment