Hausa Musics
[MUSIC] Abdul D One – Aisha
Abdul d one yayi kokari sosai wajen rera kalmomin yabo ga nana Aisha wanda yana daga cikin jindadin duk mai suna aisha ta samu waka.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku.