Hausa Musics

MUSIC: Abdul D One – Shakuwa Latest Song

Advertisment

Assalamu alaikum a yau ma na kara zo muku da wata sabuwa waka fasihin mawaki Abdul D One mai suna “SHAKUWA” wanda ita ma wannan waka ta soyayya ce ga kadan daga cikin baitocin ta.

=>> Sanyin idanuwa wai yaushe zamu haduwa.

=>> Wayyo da shakuwa.

=>> Zan bada rayuwa wayo da shakuwa.

=>> So da shakuwa shike sa a zama wanda ba rabuwa.

Related Articles

=>>Na saba na nemo maki farin ciki a duniya.

=>>Kece kece tawa wallahi babu rabuwa

Kece kece tawa.

=>> masoyi,masoyi ,masoyi wlh babu rabuwa.

=>> A cikin jinina kike soyayya da hannuwa na rike.

Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button