Hausa Musics
MUSIC : Nazifi Asnanic – Bakar Fata


Nazifi Asnanic ya fitar da sabuwa waka mai suna “Bakar fata” wanda akwai magana a cikin wannan waka.
Yayi wakar bakar fata kamar yadda bakar fata yake da masoya a duniya.
Bakar fata mutum ne da ake rububinsa ana koyon aladunsa a fadin duniya.
Kuyi amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.







