Addini
(Bidiyo)Wallahi duk mai imani zai tausayawa Adel Alkabani tsohon limamin Harami jawabin Dr Ahmad Bamba
Advertisment
As-sheikh Dr Ahmad bamba Rahimahullah yayi jawabin akan wannan bawan Allah ash sheikh adel alkabani.
wanda yayi limanci a masallacin harami inda idan kaji kirarsa wallahi zaka ji dadinta irin yadda Allah ya bashi murna mai kyau wajen rare karatun Alkur’ani mai girma.
Wanda yau da gobe har anka cireshi daga limaninci masallacin harami
Margayi Dr Ahmad Buk yayi bayyani wanda tabbas akwai abin tausayi sosai akan wannan bawan Allah ga bidiyon nan kasa ku saurara.
Advertisment