Kannywood

Sarkin Waka Yayi Martani Akan Martani akan cewa tafi Namiji Daraja

Advertisment

A cikin wani shiri da talabijin mai suna tozali tv keyi inda bakuwar su ta mako mai suna ziya’atulhaqq usman tahir ma nuna cewa dajarar da ya mace take da ita ɗa namiji bai sameta ba.

Ga kadan daga cikin abubuwan da wannan matar ta fadi

Ke kin sani ni nasan a duniyar nan babu wanda yakai ƴa mace daraja , Allah ya fifitamu darajar da bai baiwa ɗa namiji ba.

Kega idan kina uwa kina yiwa ɗanki addu’a kamar yankan wuƙa Allah zai karba. Idan kina fushi da shi Allah yana fushi da shi idan kice Allah yayi maka albarka nan take.

Advertisment

Idan kin kayi sujjada kinka ce Allah ga mijina nan take zai ga sakon addu’ar ki.

Ance idan kina ya mace ankayi miki tarbiyya zakiyiwa mahaifinki jagora har aljanna.

To akwai irin wannan daraja ga ɗa namiji a hakan da kike idan kiyi addu’a sai Allah ya karbi addu’arki kafin ta da namiji.”

To shine sarkin waka nazir m Ahmad yayiwa wannan matar martani da hikima da kumma hujja da aya Alkur’ani mai girma.

Ga Martanin nan a cikin faifan bidiyo sai ku kalla.

https://youtu.be/OcZanpcyiZY

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button