Kannywood

Za’a Bude Sabon Film Village A Kaduna

Za.a Bude Sabon Fim Village A Kaduna Inji Rahama Sadau, Film Village Dai Wani Wajena Wanda Yan Wasan Kwaikwayo Ke Samun Damar Da Zasu Dinga Shirya Fina Finansu Tare Da Siyar Dasu Cikin Tsari Da Kwanciyar Hankali.

A Shekarun Baya Ne Dai Aka Taba Samun Labarin Cewa Za.a Bude Shi Film Village Din A Garin Kano, A Inda Malamai Da Manya Masu Fada Aji, Su Tsunduma Baki, Tare Da Tsayawa Kai Da Kafa Kan Kada A Kuskura Ayi Shi A Garin Na Kano. Domin Ba Alkairi Bane Illah Kara Bata Al’Umma, Inji Malaman A Wancan Lokacin. Via

Sai Dai Jaruma Rahama Sadau Ta Bayyana Cewa Ana Dab Da Bude Sabon Film Village Din A Garin Na Kaduna. Shin Ya Kuke Gani Wannan Karon Za.a Kaya, Malamai Da Masu Fada Aji Zasu Bari Ayi Sabon Film Village Din A Garin Kaduna Kuwa?? Sai Munji Ra’ayoyinKu.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button