Labarai

Zafaffan Hotunan Shugaban Wuff Da Matarsa Baturiya wajen shakkatawa

Suleiman isah isah panshekara wanda baturiya ta biyo shi har Nigeria a jihar kano wanda ta dade nan saboda bulluwar korona amma duk da haka bata koma kasarta sai da ankayi aure.

Wanda kwanan nan da yayi shiru mutane suke yi masa yarfe na cewa ya dawo Nigeria babu kudin komawa amerika amma daga baya gaskiya ta bayyana shine a a yau saki zafaffan Hotunan sa da matarsa wajen shakatawa.

Zafaffan Hotunan Shugaban Wuff Da Matarsa Baturiya wajen shakkatawa Zafaffan Hotunan Shugaban Wuff Da Matarsa Baturiya wajen shakkatawa Zafaffan Hotunan Shugaban Wuff Da Matarsa Baturiya wajen shakkatawa Zafaffan Hotunan Shugaban Wuff Da Matarsa Baturiya wajen shakkatawa

Hausaloaded ta tattaro martanin wasu da sunkayi a kasar hotunan kamar haka.

@sammani abdallah panshekara Naceba yaushe kasamu Kudin jirgin ????

@ Suleiman isah isah Sammani Abdullah Panshekara sai da nayi Adasheh kafin nasamu

@mahadi bin maina Abdulkareem : A Wani unguwa a Kano ne wnnan? Kodai kunje Kaduna ne? Suleiman Isah Isah

@suleiman isah isah : Mahdi Bin Maina Abdulkareem Zawaciki Kano Nigeria

@Backy singz Amicable : This is beautiful, do have a wonderful time ❤️

@Suleiman isah isah : Bcky Singz Amicable thank You my sister.

Sulaiman isah panshekaraMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button