Kannywood
DA DUMI-DUMI: Jaruma Fati Muhammad Ta Dawo Harkar Fim (Hotuna)
Advertisment
Jaruma Fati Muhammad ta dawo fagen daga ma’ana harka fim wanda kuma tabbas lamari ya sauya.
Majiyarmu hausaloaded ta samu wannan labari ne daga shafin kannywood a Instagram inda suka wallafa hotunan da rubutu kamar haka.
“Lale marhaban da dawowa! jaruma Fati Muhammad tadawo fagen shirya Fina finai wadda tabar harkar fim shekaru goma sha hudu baya #kannywood”
Ga hotunan nan amma har yanzu bamu samu tabbacin kowane shirin fim ba.