Politics Musics

MUSIC : Rarara – Jagaba Shine Gaba

 

Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa ta siyasa mai suna “Jagaba Shine Gaba” yayi wannan wakane ga dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar APC wato Bola Ahmed Tinubu

A cikin wannan wakar rarara ya soki kwankwaso inda yake cewa masu kwando yayi ɓari.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Dauda Kahutu Rarara – Jagaba Shine Gaba Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button