Politics Musics
MUSIC :Sabuwar Wakar Maryam Bakasi – Sai Baba Buhari
A yau na zo muku da wakar mawakiyar fina finai wanda tayi fice a gefen waka da tayi wanda wakar ta samu karbuwa a lokacin wato Maryam Bakasi jos wanda tayi wakar fim din ‘Ai ko kare ma yana da rana’ to yanzu kuma ta rerawa shugaba muhammad buhari mai suna ” sai Baba Buhari”.
Wannan waka tayi dadi sosai shiyasa munka kawo muku ita.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com