Kannywood

Yadda Jarumai Mata Ke Samun Kudin Fita Waje

Tonon Asiri! Shin Ko Kun San Yadda Jarumai Matan KannyWood Ke Samun Kudin Fita Kasar Waje Shaqatawa Kuwa, Saurara Anan Domin Sanin Tayaya Suke Samun MaQudan Kudade Da Suke Kashewa Wajen Fita Kasashen Waje.

Da Yawan Jarumai Mata Na KannyWood Yanzun Sunfi Mazan Samun Kudi, Sannan Sun Fisu Jin Dadin Rayuwa, Inda Zakuga Kafin Namaiji Guda Ya Fita Kasar Waje Shaqatawa Mata 20 Sun Fita.

Shin Ta Yaya Hakan Ke Faruwa, Ta Inane Matan Sufi Mazan Samun Kudi,?? Idan Ku Kalla Wannan Bidiyon Zakuji Cikakken Bayani Yadda Lamarin Yake.

 

Sources: Hausamini

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button