Kannywood

Muna Apc Tafiyar Rarara Ba Ruwan mu da Tula Me cin Haram Inji Musa Mai Sana’a

Muna Apc Tafiyar Rarara Ba Ruwan mu da Tula Me cin Haram Inji Musa Mai Sana’a
Muna Apc Tafiyar Rarara Ba Ruwan mu da Tula Me cin Haram Inji Musa Mai Sana’a

Muna Apc Tafiyar Rarara Ba Ruwan mu da Tula Me cin Haram Fitaccen Jarumin barkwanci a Masana’antar Kannywood Musa mai sana’a ya bayyana hakan ne acikin wata faifan vedio daya wallafa a shafinsa.

Musa mai sana’a ya bayyana cewa shidai tafiyar rarara yakeyi domin babu ruwan shi dame cin haram. Kuma kowa ya aani cewa shi dan Apc ne Sak

Kamar dai yadda aka sani Siyasar Kano ta rabu kashi kashi inda a yanzu mawaki Rarara yake da nashi yan takarar wanda Suka hada da Adam m adam (Abale), Aminu Alan waka da kuma Naziru dan hajiya.

Hakan yasa ganduje da mawaki rarara suka raba hanya kowa yayi gaban sa

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button