Kannywood
Maryam Yahaya Ta Samu Lafiya Kalli Hotuna
A Karon Farko, Hotunan Maryam Yahaya Sun Bayyana Tun Bayan Rashin Lafiyarta, Jarumar Dai Maryam Yahaya Ta Wallafa Hotunan Nata Ne A Shafin Sada Zumunta Na Instagram.
Inda Ta Bayyana Cewa Ta Samu Sauki, Sai Dai Har Yanzun Jarumar Tana Fama Da Rama.
Wannan sune hotuna karon farko da wannan jaruma ta wallafa a shafita na samun sauki wanda alumma da yawa sunka taya ta murna samun saukin da tayi ga hotunan kasa.