Labarai
[Sautin Murya] Innalillahi wa’innah alaihi Raju’un kalaman da ta fadi akan fiyayyen hallita
Advertisment
Wannan Itace Dalibar Da Aka Kashe Bayan Ta Yi Batanci Ga Fiyayyan Halitta Annabi Muhammad SAW A Kwalejin Ilimi Ta Shehu Shagari Dake Sokoto
wanda ya sanya daliban kwalejin shehu shagari da ke Sokoto sunka kashe ta ha lahira kuma har sunka ƙone ta.
Wanda nan da nan anka sanya jima’an tsaro a makarantar ta wanda kuma hukumar makaranta ta rufe makarantar kafin a kamala bincike.
Ga sautin murya da wannnan yarinya mai suna deborah ta fadi akan fiyayyen hallita auzubillahi.
Advertisment