Kannywood

Lawal Ahmed ya fadi Matsayin Alaramma Ahamd suleman kano da Ali Nuhu

Mallam Ahmad shine Wanda Ya kawoni Kano Nayi Karatu Na Boko Dana Addini A Gunsa Sannan Yayi Kokari Sosai Akan Yaga Rayuwata Ta Tafi Cikin Tsari Dakuma Koyin Manzon Allah S A W, Kuma Kamar Yadda Nake Alfahari Dashi Shima Haka Yake Alfahari Dani Allah Ya Saka Masa Da Alkairi Amin,

Waye Ali Nuhu A Gurina?

Kamar Yadda Kowa Ya sani Bayan Zuwana Kano Ina Karatu Bayan Na Fara Shaawar Harkar Film Sai Allah Ya Hadani Da Ahmad S Nuhu Allah Ya jikansa Da Saddik mafia sune Suka Daukeni Suka Kaini Gurin Ali Nuhu Suka Hadani Dashi Na Zauna Agunsa Ina koyon Harkar Film Kuma Ya Bani Gudunmowa Sosai Akan Yaga Nayi Kirki A Wannan Harka Ta Film Haka Na Zauna A Karkashinsa Na Tsawon Shekaru Muna Harkar Film Na Koyi Jajircewa Akan Aiki Agunsa Allah Ya Saka Masa Da Alheri Kuma Ina Alfahari Dashi Kamar Yadda Shima Yake Alfahari Dani,

Saboda Haka Nake Musu Addu’a Allah Kara Shiga Lamuransu Amin Kuma Allah Ya Karbi Ibadar Da Sakaje Sukayi Ta umarah Amin Kuma Allah Ya Dawo Daku Lafiya Amin @alinuhu @ahmadsulaimankano

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Lawan Ahmad (@lawanahmad)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button