Labarai

Yaro ‘Dan Shekara 3 Ya Kai Mahaifiyar Sa Kara Police Station (bidiyo)

Duniya ina zaki damu majiyarmu ta samu wani labari mai ban mamaki da wani karamin yaro dan shekara 3 kamar yadda malam Dr. Abba Idris adam ya ruwaito ga yadda labarin ya kasance.

Wannan bidiyo da kuke gani wani yaro ne yakai karar mahaifiyarsa a hukumar yan sanda wato Police Station dan shekara ukku a kasar Indiya saboda ta hana shi chocolate police officer din tana daukar bayyanin “Statement” tana dariya abun yana bata mamaki amma abin tambaya a nan shin da gaske wannan abun dariya ne.?Yaro 'Dan Shekara 3 Ya Kai Mahaifiyar Sa Kara Police Station

Yaro dan shekara 3 yasa yakai mahaifiyarsa kara akan ta hana shi chocolate wanda wallahi yana da kyau mu zuba ido muga minene ‘ya’yanmu suke yi.

Ga bidiyon nan.

Kasan shin minene suke kallo ko minene suke tasirantuwa ba saboda wallahi in ba haka ba wata rana kwatsam ɗanka zai kwaso maka yan sanda.

Idan kai ne mahaifin wannan yaro ya zakayi?.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button