Kannywood

Murja Ibrahim Tayi Kaca Kaca Da Adam A Zango

Advertisment

Murja Ibrahim ‘Yar Tiktok Tayi Kaca Kaca Da Jarumi Adam A Zango, Bayan Yayi Wakar Da Ta Ta6o Kima Da Martabar Yan Tiktok Din. Murja Dai Shahararriya Ce A Shafin Tiktok Inda Tana Daya Daga Cikin Ja Gaba A Harkar A Arewa.

Kamar Yadda Akasan Murja Ba.a Ta6ata A Zauna Lafiya, Domin Kuwa Bata Shiru Da Bakinta Sai Tayi Martani. Yanzun Ma Hakan Akayi. Inda Bayan Adam A Zango Yayi Wata Wakarsa Mai Suna “Allah Gyara” Inda A Wani Baiti Yake Maganar Yan Tiktok Sun Fitar Da Tsiraici Kuma Sun Tallata Arzikin Jikinsu.

Hakan Yasa Ran Murjan Ya 6aci Inda Ta Fito Cikin Fushi Da Zafi Tayi Magana Da Kakkausar Murya Ga Adamun. Inda Ta Cashe Masa. Ga Bidiyon Yadda Tayi Da Adamu Zangon.

Ga bidiyon nan kasa.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button