Kannywood
Safara’u Tana Rera Karatun Alkur’ani Maigirma
Advertisment
Mawakiya Safara’u Wacce Ta Dawo SAFAA, Ta Tabbatar Ma Da Duniya Cewa Ita Ba Jahila Marar Ilimi Bace, Kamar Yadda Mutane Ke Tunani.. Inda Ta Saki Sabon Bidiyonta Tana Raira, Karatun AlQur’ani Maigirma.
Halin Da Mawakiyar Ta Fada Na Shiga Wakokin Batsa, Da Kuma Yanayin Da Take Nunuwa Ne Yasa Mutane Ke Zarginta, Inda Wasu Ke Cewa Ba Komai Bane Ya Jawo Mata Wannan Halin Da Take Ciki Illa Rashin Ilimi, Sai Dai Fitowa Da Tayi Tana Karatun Ne Ya Tabbatarwa Mutane Cewa Ita Ba Jahila Bace Akwai Ilmin Ta
Ga Bidiyon Mun Sami Damar Kawo Muku, Kuma Kuga Yadda SAFAA Ke Reira Karatun.
Advertisment
https://youtu.be/-h7LH66Hh7M