ADVERTISMENT
Kannywood

Kalli Zafaffan Hotunan Pree-wedding Alh Badamasi zai Angwance da zankadediyar Budurwasa

Alh badamasi zaiyi Wuff da zankadediyar budurwa gobe in sha Allah wanda zai baiwa mutane mamaki sosai.
Amma kunsa ko ina ne a cikin shirin Gidan badamasi da ke zo muku duk sati a tsahar talabijin na kallo wato arewa24tv.
Wanda wannan dai munsa daga darakta shirin ne falalu dorayi da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
A cikin shiri na zango na hudu da za’a fara haskakawa gobe akwai sababbin jarumai da sunka hada da adam a zango da sauran jarumai.

ADVERTISMENT








ADVERTISMENT

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button