Kannywood

Kalli bidiyon Wani Balarabe Masoyin Ali Nuhu da Safiya Musa Ya bawa Al’umma mamaki

Advertisment

Tabbas wannan balarabe yana da abin mamaki sosai wanda zai baiwa al’ummar hausawa mamaki irin yadda yake magana da karin magana kamar asalin bahaushe wanda kuma balarabe ne.

Wanda a cikin zancen sa zakuji yace yana son ali nuhu da Safiya musa sosai a harka fina finai na Kannywood.

Domin saurarin wannan hirar da bbchausa nayi da shi ga bidiyon nan kasa.

 

Wannan Balaraben ya baiwa mutane mamaki sosai ta yadda jin hausar shi har yakan iya rera waka da hausa wanda wannan abun ayaba ne.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button