Addini
Huduba (hukuncin zagin Manzon Allah s.a.w) – Prof Mansur Sokoto
Advertisment
HUDUBAR JUMU’AH MAI TAKEN “HUKUNCIN ZAGIN MANZON ALLAH (صلى الله عليه وسلم) A CIKIN QUR’ANI DA HADISI DA BIBLE DA DOKOKIN NAJERIYA”
Tare da: Prof. Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto, mni
A Masallacin Jumu’ah na Sayyidina Abu Hurairah (R.A), Sokoto
Jumu’ah 12-10- 1443H (13/05/2022)