Addini
Video : Shugabanni Kuji Tsoron Allah! Allah Zai Tambaye Ku – Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi
Advertisment
SHUGABANNI KU JI TSORON ALLAH! ALLAH ZAI TAMBAYE KU
Wannan nasiha mai ratsa zukata ga dukkan wani mutum da yake yin shugabancin al’umma.
Yana da kyau ka daure ko baka ra’ayinsa ka saurari wannan nasiha
Allah yasa mu dace.
A cikin karatu da yayi yau Lahadi 04-03-2018 a Masallacin Sultan Bello Kaduna inda yake yin fassarar littafin Muwatta Malik.
Advertisment
Hukuncin mutumin
Lasta wannan link domin downloading wannan video
Download Shugabanni Kuji Tsoron Allah
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com