Addini

Dr Jabir Sani Maihula yayi raddi ga kudin fom na yan takara da dauka nauyin tafsiri

Dr jabir dani Maihula yayi wannan nasiha ne a takaice ga wasu da suke cewa a daina dauka nauyin tafsiri 200k a gidan rediyo wai mutane suna jin yunwa yafi lada taimawaka mutane fiye da daukar nauyin karantar da su.

Idan baku manta ba wannan maganar daukar nauyin karatu batada amfani yayi yawo a kafafen sada zumunta wanda har sautin murya wani mutum tayi yawo sosai.

To shine dr jabir ya kwanta cewa yanzu gashi nan ana sayen fom da maƙudan kudade amma wanda yayi wacan magana yayi shiru ga abinda dr ke cewa.

Yanzu duk forms ɗin nan da ake ta saya 100Ms, 50Ms, 20Ms da sauransu mutane ba sa jin yunwa, amma da an ɗauki Tafsir a gidan radio 200K sai wani ya fito yace jama’a yunwa suke ji a basu kudi.
Kayi hattara kada shaiɗan yayi amfani dakai wajen ƙiyayya da abubuwan addini da sunan waye wa.

فَاعْتَبِرُوا يَا أُوْلِي الأَبْصَارِ”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button