Addini
Bidiyo Abinda Ya Faru Da Sadiya Idris Bari Mugani Shuwagabaninmu Na Siyasa Da Na Addini Me zasuyi ~ Sheikh Asadus sunnah
Advertisment
Wannan wani takaitacin bayyani ne Wanda zaku kwas ne wanda yarinya yar 12 ta bar gida Wanda sai a wannan lokaci yanzu Shekara bakwai ta dawo Gida.
Wanda a can da taje sai da anka chanza Mata addini da kuma suna anka chanza mata gari.
Wanda zakuji daga bakin malam a wannan faifan Bidiyo na kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com







