Addini
Bidiyo : karye Ne Ba 12 Ga Watan Rabi’ul Auwal Akan Haifi Annabi Muhammad (s.a.w) ba – Sheikh Albani Zaria (Rahimahullah)
Advertisment
Shehin malami Sheikh Muhammad auwal albani zaria a cikin wannan bidiyo yayi bayyani akan masu cewa an haifin manzon Allah (S.a.w) 12 Ga watan Rabi’ul Auwal karya ne.
Ga bidiyon nan kasa hausawa kance gani ya kori ji.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



