Addini
Bidiyo : Soyayyar Mu Ga Manzon Allah (S.A.W) Ce Tasa Mukaji Dadin Hukuncin Kisa Da Kotu Ta Yanke Masa
Advertisment
Soyayyar Mu Ga Manzon Allah (S.A.W) Ce Tasa Mukaji Dadin Hukuncin Kisa Da Kotu Ta Yanke Masa.
Wanna shine tsokacin da Dr Bashir Aliyu umar. Yayi shima akan wanda anka yankewa Hukunci akan zagin Annabi SAW.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment