Labarai
Yadda wata budurwa Aisha tayi yunkurin kashe kanta saboda saurayinta ya juya mata baya
Advertisment


wata budurwa mai suna A’isha a garin Daura ta yi yunƙurin kashe kan ta hanyar zubawa jikinta Fetur inda ta kunnawa kan ta wuta sakamakon labarin da ta samu cewa saurayinta ya kai kuɗin neman auren shi ga wata buduwarsa wadda ba ita ba.
Wanda take yanke A’isha ta kunnawa kan ta wuta sakamakon cin amanar da saurayin nata yai mata inda yanzu haka tana asibitin General hospital daura domin karban magani.

Lallai abu ya baiyi kyau ba shin yanzu a wannan halin da ita wannan budurwa take shin tsananin kishi ne ko hauka.?
Me zakuce akan wannan al’amari



Kunyar duniyaneh ysatah
Gsky a ganina hauka ne!
Hauka ne kawai. Allah ya sawwaqa