Labarai

Kwankwaso ya rikice mai son kai mafitarsa kawai yake nema – hauwa Farouk Ibrahim

Advertisment
Kwankwaso ya rikice mai son kai mafitarsa kawai yake nema - hauwa Farouk Ibrahim
Kwankwaso ya rikice mai son kai mafitarsa kawai yake nema – hauwa Farouk Ibrahim

Yan kwana kin nan wanda tsohon gwamnan jahar kano Dr. Rabiu musa kwankwaso inda ya anyana sabuwa kungiyar taimakon alumma kamar yadda ya ayyana mai suna TNM ‘The National Movement’.
Bayan daga nan anka fara rade raden chanza jam’iya daga PDP zuwa wata jam’iya inda ake rade raden NNPP zai koma.
Sai gashi Bbchausa sun kawo rahoton cewa kwankwaso yace zai bar jam’iyar PDP karshen wannan wata na maris shine a wajen ‘comment’ wajen martani kenan wata budurwa tayi rubutu kamar haka.

Na fada na kara fada,ba gudu ba ja da baya kwankwaso ya rikice, Kwankwaso mutum ne mai son kai mafitarsa kawai yake nema bata magoya bayansa ba,wannan jamiyyar da kuka dauko ba inda zataje.
Duk masu comment ku gama kwashe min zunubi nagode.

Kwankwaso ya rikice mai son kai mafitarsa kawai yake nema - hauwa Farouk Ibrahim

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button