Hausa Musics
[MUSIC] Farfesan waka – Matasan Nigeria
Advertisment
Suleman Farfesan waka ya fitar da sabuwa waka mai suna ‘Matasan Nigeria’.
Farfesan waka yana kira ga matasan Nigeria da su jajirce wajen neman takansu domin sune goben nigeria.
Farfesan waka yana kira da cewa a daina raina sana’a inda yake kawo masu shafukan sada zumunta da sunkayi kaurin suna duk matasa ne saboda haka a yi hakuri a jajirce da nema.
Kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa domin sauke wakar a wayoyinku.