Labarai
DA DUMIDUMINSA: Elrufai Ya Yi Watsi Da Bukatar Limaman Kaduna Na Yin Sallar Idi
Advertisment
A Yi Sallar Idi A Gida, Babu Maganar Zuwa Masallaci, Batun Ziyara Kuma A Yi A Waya, Yawon Sallah A Yi A Gida, Sakon Gwamna El-Rufa’i Ga Al’ummar Jihar Kaduna
*Ni Allah Zai Tambaya Ranar Lahira Ba Wani Malami Mai Gemu Ba, Ko Wani ‘Dan Siyasa. Shi Ya Sa Nake Kara Rokon Mutane Su Yafe Min, Na Dauki Matakin Nan Ne Domin Kare Hakkin Su Domin Na Yi Rantsuwar Kare Rayukan Al’ummar Jihar Kaduna Kamin Na Fara Aiki A Matsayin Gwamna.
*Duk Malamin Da Ya Ce Na Hana Sallah Alhalin Yana Gani Har A Makka Ba A Yin Sallar Saboda Kawai Yana Adawa Da Ni Allah Ya Isa Ban Yafe Ba
*Ranar Sallah Da Kaina Zan Je Hanyar Shigowa Kaduna Na Ga Wanda Zai Shigo Ko Zai Fita
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





