[Sautin Murya] Martanin Isa A. Isah bayan kotu ta yankewa abokiyar rigimarsa hukuncin zama gidan gyaran hali
Isah A isah wanda jaridar murya amurika voahausa sunka tattauna da shi akan hukuncin da anka yankewa sadiya haruna wanda kusan yanzu shekara biyu sunyi shi can a baya shin daman ba shikenan bane.
Isah a isah yace abinda yasa tun lokacin yakai wannan al’amarin a kotu domin ta nema masa hakkinsa bisa bata mishi suna da Qazafin neman maza ma’ana luwadi , kalwanci auren mutu’ah da makamantansu.
Fitaccen darakta shirya fina finai ya ce abinda ya hada shi da sadiya haruna tazo wajensa domin ya taimaketa a harka fim daga nan har ya nuna bayason tana abubuwan da take a social media domin addinin musulunci bai yarda da su ba.
Ta dalilin hakane har wajen hafiz abdallah domin ya kama sanyata cikin ayyukansa na yabon manzon Allah s.a. w.
Ga cikakken bayyanin sa nan ku saurara.