Kannywood
Teema makamashi tayi murna tura sadiya Haruna Gidan Yari
Advertisment
A cikin wani faifan bidiyo da jarumar ta wallafa a shafinta tana cewa shekara shida a gidan yari ba biyan tara dole mutum ya bukari biredi da gari da kulli.
To ya kamata su taimaka su kai ziyara wanda tana fadin haka cikin farin ciki ga bidiyon nan dai.
One Comment