Kannywood
Bidiyo : Chasun Hamisu Breaker A wajen Dinner Dan Gwamnan Sokoto Najib Da Ameena
Mawakin nan mai tashe mai wakar “jarumar mata” shima yana daya daga cikin Mawakan da sunka chashe a Wajen Dinner najib aminu waziri tambuwal.
Wanda ankayi a government house Wanda chasu yayi kyau sosai ga bidiyon nan sai ku kalla