Kannywood
Bidiyo : kalli Yadda aka gwangwaje HAMISU BREAKER da kyautar Motoci Biyu Na Miliyan 5 Wajen Biki
kalli Yadda aka gwangwaje HAMISU BREAKER da kyautar Motoci Biyu Na Miliyan 5 Wajen Biki
Hamisu Yusuf Breaker ya samu gaggarumar kyauta daga wajen buki Wanda yayi matukar jin dadin wannan kyautar.
Wanda har ya wallafa a shafinsa na Instagram da youtube akan jin dadi.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/DqCcX_0euyo
Gaskiya wannan kyautar tayi ..
Amma nima abani rabona bcos nima babban fans na breaker ne ,…
Sunana Ahmed A Ahmed ,(Qaramin breaker )