Hausa Musics
[MUSIC] Auta Mg Boy – Naji Dadi
Advertisment
Auta Mg boy fitaccen mawakin nanaye da yayi fice wajen rera wakokin soyayya wanda yayi suna a nahiyar afrika ya sake zo muku da sabon kudin album dinsa mai suna ‘ Garin So’.
Auta mg boy yayi kokari sosai wajen rera wannan wakar mai suna Naji Dadi tana daya daga cikin album dinsa mai taken Garinso.
Naji Dadi ita wannan waka itama tafi fice a cikin wannan kudin album dinsa wanda zakuji kalamai na soyayya sosai a cikinta duba da yadda sunan kundin album din yake.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
Advertisment